iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana damuwarsa kan shirin kungiyar ISIS na kara yawan ayyukanta da kuma fadada ta'addanci zuwa kasashen tsakiyar Asiya.
Lambar Labari: 3487113    Ranar Watsawa : 2022/04/01